AMSOSHIN TAMBAYOYIN KU - Tarihin Masauratar Illori Da Alakar ta Da Fulani Da Yarbawa Da Daular Usmaniyya, Kashi na 2, Nuwamba 30, 2024

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

A cikin shirin Amsoshin tambayoyin ku na wannan mako, Farfesa Salisu Bala na cibiyar Arewa House da ke Kaduna ya ci gaba da bayani akan tarihin masauratar Illori a jihar Kwara a tarayyar Najeriya da alakar ta da Fulani da ‘Yarbawa dakuma daular Usmaniyya. Masu tambaya: Musa Usman Kano da Garba Muhammad Yola

A saurari shirin tare da Ibrahim Garba:

Your browser doesn’t support HTML5

11-30-24- AMSOSHIN TAMBAYOYINKU - Masarautar Ilori repeat - 2.mp3