NAKASA BA KASAWA BA: Ranar Sandar Makafi Ta Duniya Oktoba 23, 2024

Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon kungiyoyin masu bukata ta musamman a Jamhuriyar Nijar sun bi sahun takwarorinsu na sassan duniya albarkacin bikin karrama ranar sandar makafi ta duniya wace ake kira journee de la Canne blanche kokuma 'White Cane Day'.

Saurari shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

Ranar Sandar Makafi Ta Duniya Oktoba