Tsaka Mai Wuya: Yanayin Halin Da Shugaban Kasar Kamaru Paul Biya Ya Ke Ciki. Oktoba 15, 2024

Aliyu Mustapha Sokoto

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya tattauna ne kan yanayin shugaban kasar Kamaru Paul Biya, wanda aka dauki tsawon lokaci ba'a ji duriyarsa ba, lamarin da ya haifar da cece-kuce kan ko shugaban kasar yana a raye ko a'a.

Your browser doesn’t support HTML5

Tsaka Mai Wuya: Yanayin Halin Da Shugaban Kasar Kamaru Paul Biya Yake Ciki. Oktoba 15, 2024