CIKI DA GASKIYA: Takaddamar Kwace Filaye A Jihar Taraba, Oktoba 14, 2024

Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan mako ya yi nazari ne kan takaddamar da ta kunno kai a garin Garba Shedi na Jihar Taraban Najeriya, inda ake zargin wani Sarki da kwace filayen jama'a, zargin da Sarkin ya musanta.

A saurari cikakken shirin tare da Sarfilu Hashim Gumel:

Your browser doesn’t support HTML5

CIKI DA GASKIYA: Takaddamar Kwace Filaye A Jihar Taraba, Oktoba 14, 2024.mp3