ZAUREN VOA- Ra'ayoyi Mabanbanta kan Zanga Zangar Matasa Da Aka Yi A Najeriya Cikin Watan Agusta, Satumba 28, 2024

Medina Dauda

ZAUREN VOA; A saurari kashi na biyu cikin shirin wanda Babangida Jibrin ya jagoranta daga Lagos. Mahalarta zauren sun baiyana ra'ayoyi mabanbanta kan zanga zangar matasa da aka yi kan wuyar rayuwa a cikin watan Agusta, Satumba28, 2024

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA- Ra'ayoyi mabanbanta kan zanga zangar matasa da aka yi a Najeriya cikin watan Agusta, Satumba 28, 2024