DOMIN IYALI: Nazari Kan Tsarin Almajiranci A Jihar Zamfara-Kashi Na Biyu-Satumba, 12, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba almajiranci da sunan makaranta kashi na 2.

Domin nazarin lamarin, shirin ya tattauna da Shugaban Majalisar Tuntuba ta Malamai a Jihar Zamfara, Sheikh Ahmad Bin Umar Kanoma, da Hassan 'Yan Buhu (Magidanci) kuma Shugaban Kungiyar Mabuga waya ta jihar Zamfara, da kuma Nafisa Sheikh Murtadha Zawiyya.

A saurari cikaken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

09_19_24_ FOR THE FAMILY_ Zamfara Almajiri System PT2.wav