Jos, Filato —
Shirin Zamantakewa na wannan mako, ya ci gaba ne da tattaunawa kan illolin shigar da mata ayyukan ta'addanci da hanyoyin magance su.
A yi sauraro lafiya tare da Zainab Babaji daga Jos, jihar Filaton Najeriya:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAMANTAKEWA: Yadda Ake Saka Mata A Ayyukan Ta'addanci, Kashi Na Biyu, Satumba 04, 2024