BAKI MAI YANKA WUYA: Tasiri Da Darussan Zanga-Zangar Tsananin Rayuwa A Najeriya. Agusta 14, 2024

Murtala Faruk Sanyinna

Shirin BAKI MAI YANKA WUYA na wannan makon yana tsokaci ne kan tasiri da kuma darussan da aka koya dangane da zanga-zangar kwanaki 10 da 'yan Najeriya suka gudanar kan abin da suka kira "rashin kyakkyawan shugabanaci."

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA