MANUNIYA: Shirin Zanga-Zanga A Najeriya Da Batun Janyewar Shugaba Joe Biden Daga Takarar Shugaban Kasa A Zabe Mai Zuwa. Yuli 26, 2024

Isah Lawal Ikara

Shirin MANUNIYA na wannan makon ya yi duba ne kan shirin da 'yan Najeriya ke yi na soma gagarumar zanga-zanga a duk fadin kasar sakamakon rashin tsaro da kuncin rayuwa, kazalika da kuma matakin shugaban Amurka Joe Biden na janyewa daga takarar neman wa'adin mulki na 2.

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA EPISODE 179.mp3