TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Rikicin Gwamnoni Da Sarakuna-Kashi Na Daya- Yuli 09, 2024

Aliyu Mustapha Sokoto

Shirin Tsaka Mai Wuya a wannan makon ya fara nazarin makomar sarakunan gargajiya a arewacin Najeriya, biyo bayan rikici da takun sakar da ake yi tsakanin wadansu gwamnonin yankin da sarakunan gargajiya.

Saurari shirin da Aliyu Mustapha Sokoto ya shirya ya kuma gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

Muhawara Kan Rikicin Gwamnoni Da Sarakuna-Kashi Na Daya