ZAUREN VOA: Tattaunawa Akan Shugabanci, Tattalin Arziki, Cin Hanci Da Rashawa, Harkokin Matasa, Zamantakewa Da Walwalar Al'umma a Ghana.

Medina Dauda

Shirin Zauren VOA na wannan makon zai ci gaba da tattaunawa da wasu jigajigan ‘yan Siyasa su uku har da na Jamiyyar NPP mai mulki a Ghana, inda suka amsa tambayoyi da suka shafi Shugabanci, Tattalin arziki, Cin hanci da rashawa, Harkokin Matasa da ma Zamantakewa da walwalar al'umma.

Saurari cikakken shirin don jin karin bayani:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Tattaunawa Akan Shugabanci, Tattalin Arziki, Cin Hanci Da Rashawa, Harkokin Matasa, Zamantakewa Da Walwalar Al'umma a Ghana.