MANUNIYA: Binciken tsohuwar gwamnatin Malam Nasiru El-Rufa’i. 05 Yuli, 2024

Isah Lawal Ikara

Har yanzu dai dambarwa ba ta kare ba kan binciken da majalisar dokokin jihar Kaduna keyi kan irin wainar da aka rika toyawa a lokacin mulkin tsohon gwamna Malam Nasiru El-Rufa’I, inda ake zargin badakalar makudan kudi.

A saurari shirin a sauti da Isah Lawal Ikara ya shirya ya kuma gabatar.

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Binciken tsohuwar gwamnatin Malam Nasiru El-Rufa’i. 05 Yuli, 2024