ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Yadda Tsarin Koyar Da Yara A Gida Ke Samun Karbuwa A Turai, Yuli 2, 2024

Ramatu Garba

Shirin Allah Daya Gari BamBam ya yi duba ne kan yadda ake koyar da yara karatu a gida har zuwa matakin da za su iya shiga Jami’a.

Shirin ya tattauna da iyayen da suka rungumi wannan tsarin don nesanta yaransu daga ilimin mu’amalar jinsi da ake koyarwa a makarantun Turai.

Saurari shirin Ramatu Garba:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Tsarin Karatun Gida Ga Yara A Turai