AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Tarihin Bawa Jangwarzo, Sannan Ta Yaya Gidajen Rediyo Ke Samun Kudaden Biyan Albashin Ma’aikatansu?

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu Assalamu Alaikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na Amsoshin Tambayoyinku:

Tamabaya: Assalamu alaikum VOAHausa; Don Allah ku ba mu tarihin Mashahurin Malamin nan Bawa Jangwarzo?

Masu Tambaya: Aminu Adamu Malam Madori, da Malam Musa Dan malam Mai Wankin Hula Garbo Miga, jahar Jigawa, Najeriya.

Amsa: Idan mai tambayar, da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, ga amsar da wakilinmu a Shiyyar Adamawa, Muhammad Salisu Garba, ya samo daga Malan Idi Audu Girei, malamin tarihi a Kwalejin Horas da Malamai ta Gwamnatin jihar Adamawa, da ke Hong.

Tamabaya: Assalamu alaikum VOAHausa; Don Allah ina so ku tambaya min masana. Shin ta wace hanya gidajen radiyo ke samun kudi domin biyan ma’aikatansu albashi? Shin cikin ma’aikatan akwai wadanda suka fi wasu albashi?

Mai Tambaya: Babangida IBB Giyawa daga Karamar Hukumar Mulki ta Gwaranyo jahar Sokoto.

Amsa: Idan mai tambayar, da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, ga amsar da wakilin Muryar Amurka a shiyyar Adamawa, Muhammad Salisu Garba, ya samo daga Dakta Adamu Babikkwai, malami a Kwalejin Horas da Malamai ta Gwamnatin Tarayya da ke Yola, Adamawa Najeriya.

A sha bayani lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Tarihin Bawa Jangwarzo, Sannan Ta Yaya Gidajen Rediyo Ke Samun Kudaden Biyan Albashin Ma’aikatansu?