MANUNIYA: Rikicin Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Da Tsohon Gwamna Nasiru El-Rufa'i, Yuni 28, 2024.

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan rikicin majalissar dokokin jahar Kaduna da tsohon gwamna Nasiru El-rufa'i' sai kuma maganar matsalar tsaro.

Ayi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Rikicin Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Da Tsohon Gwamna Nasiru El-Rufa'i