A BARI YA HUCE: Tattaunawa Da Mawaki Hamisu Breaker, Yuni 22, 2024

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

Shirin A Bari Ya Huce na wannan makon ya kawo muku tattaunawa da mawaki Hamisu Breaker dan Najeriya, wanda ya kai ziyara kasar Ghana. Sannan za ku ji labarin wani magidanci wanda ya kalli matarsa ya ce idan ta je Indiya sai an bauta mata. To ko me ya kawo wannan zance?

Saurari shirin wanda Baba Yakubu Makeri da Aisha Mu’azu suka gabatar don jin karin bayani.

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Tattaunawa Da Hamisu Breaker, Yuni 22, 2024