AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Tarihin Hukumar Alhazan Najeriya Ta Kasa NAHCON Da Kuma Bayani Game Da Kasar Da Ta Fi Yawan Musulmi A Turai.

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu assalamu a laikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na Amsoshin Tambayoyinku:

Tamabaya: Assalamu alaikum VOAHausa; Don Allah ku bani tarihin Hukumar Alhazan Najeriya ta kasa wato NAHCON, da kuma bayanin ayyukan Hukumar?

Mai Tambaya: Alhaji Mainasara Nasarawa Funtuwa.

Amsa: Idan mai tambayar, da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, ga amsar da wakilin Muryar Amurka a shiyyar Adamawa da Taraba, Muhammad Salisu Lado, ya samo daga babbar Jami’ar hulda da Jama’a ta hukumar Alhazan Najeriya Fatima Sanda Usara.

Tamabaya: Assalamu alaikum VOAHausa; bayan dubun gaisuwa mai yawa da fatan ma’aikatan wannan gidan Rediyo suna cikin koshin lafiya, Ina naiman karin bayani game da kasar da ta fi yawan Musulmi a Turai?

Mai Tambaya: Malam Anogo Malamin Makaranta Yawuri.

Amsa: Idan mai tambayar, da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, ga amsar da wakilin Muryar Amurka a shiyyar Adamawa da Taraba, Muhammad Salisu Lado, ya samo daga Dakta Adamu Babikkwai, malami a Kwalejin Horas da Malamai ta Gwamnatin Tarayya da ke Yola, Adamawa Najeriya.

A sha bayani lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Tarihin Hukumar Alhazan Najeriya Ta Kasa NAHCON da Kuma Bayani Game Da Kasar Da Ta Fi Yawan Musulmi A Turai.