AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Tarihin Sabon Shugaban Senegal, Bassirou Diomaye Faye.

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu assalamu a laikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na Amsoshin Tambayoyinku:

Tamabaya: Assalamu alaikum; bayan dubun gaisuwa mai yawa ga dukkan ma'aikatan wannan gidan rediyo, Ina son ku ba ni cikakken tarihin sabon shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye?

Mai Tambaya: Malam Ango Malamin Makaranta Yawuri.

Amsa: Idan mai tambayar, da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, ga amsar da wakilin Muryar Amurka a shiyyar Adamawa da Taraba, Muhammad Salisu Lado, ya samo daga Dakta Adamu Babikkwai, malami a Kwalejin Horas da Malamai ta Gwamnatin Tarayya da ke Yola, Adamawa Najeriya.

A sha bayani lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

06-08-24 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU - Diomaye-Senegal - READY.mp3