KALLABI: Tattaunawa Da Masu Kula Da Lamura Akan Tasirin Bikin Ranar Yara Ta Najeriya - Yuni 02, 2024

Alheri Grace Abdu

Ranar Litinin aka yi bikin ranar yara a Najeriya, ranar da aka kafa a shekarar 1994 da nufin karrama kananan yara daga kasa zuwa matakin sakandare. Sai dai masu kula da lamura na cewa, wannan kwalliyar bata biyan kudin sabulu ba.

A shirin Kallabi na wannan makon zamu ji abinda masu kula da lamura ke cewa kan wannan ranar. Shirin ya tattauna da Maryam Garko shugabar kungiyar dake yaki da ta’amali da miyagun kwayoyi tsakanin matasa da ake kira Lespada.

Saurari cikakken shirin da Grace Alheri Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Tattaunawa Da Masu Kula Da Lamura Akan Tasirin Bikin Ranar Yara Ta Najeriya - Yuni 02, 2024