YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Magidanta Da 'Yan Kasuwa Bayan Rusa Gidaje Da Rumfunan Kasuwa

Mahmud Kwari

JOS, NIGERIA - Shirin wannan makon ya sauka ne a Jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya don duba korafin magidanta da ‘yan kasuwa a Jos biyo bayan rusa gidaje da rumfunan kasuwa da gwamnatin Plateau tayi a Unguwanni da kasuwar Bukur.

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Magidanta Da 'Yan Kasuwa Bayan Rusa Gidaje Da Rumfunan Kasuwa