ILMI GARKUWAR DAN ADAM: Jami'ar Azman Ta Ba Da Darasi Ga Almajirai Mayu 13, 2024

Babangida Jibril

Wannan makon, Shirin Ilmi Garkuwar Dan Adam ya yi Nazari ne akan muhimmancin makarantar boko ga almajirai. Kana ya yi duba akan bada talafin karatu ga marasa galihu.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILMI GARKUWAR DAN ADAM: Jami'ar Azman Ta Ba Da Darasi Ga Almajirai