ALLAH DAYA GARI BAMBAN: Rayuwar ‘Yan Afrika A Kasar Finland - Mayu 14, 2024

Ramatu Garba

Shirin Allah Daya Gari Bamban na wannan makon ya yada zango a kasar Finland don jin yadda ‘yan Afrika ke more rayuwa a kasar da ta fi kowacce kasa farin ciki a duniya.

Saurari shirin da Ramatu Garba Baba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAN: Rayuwar ‘Yan Afrika A Kasar Finland