NOMA TUSHEN ARZIKI: Gwamnan Jihar Jigawa Ya Ce Kwalliya Ta Biya Kudin Sabulu A Shirin Noman Alkama Na Jihar - Mayu 7, 2024

Mohammed H Baballe

Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi, ya yi bayani kan matakan da gwamnatinsa ke dauka na habbaka harkar noma don rage wa al’umar jihar radadin talauci da suke fuskanta.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin wata hira da Sarfilu Hashim Gumel, a lokacin da ya kai ziyara birnin Washington DC a Amurka.

Saurari cikakken shirin da Mohammed Hafiz Baballe ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Gwamnan Jihar Jigawa Ya Ce Kwalliya Ta Biya Kudin Sabulu A Shirin Noman Alkama Na Jihar