Mun Yi Nadamar Shiga Kungiyar Boko Haram – Tsoffin Kwamandojin Boko Haram

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu daga cikin tsoffin kwamandojin kungiyar Jama'atu Ahlussunnah lil'da'wati wal jihad da aka fi sani da Boko Haram sun bayyana nadamar irin ta'addancin da suka tafka a matsayinsu na mayakan kungiyar a baya.