DARDUMAR VOA: Yadda Matsalolin Rayuwa Da Na Sana’a Suka Haddasa Rayuwar Adam A. Zango
Your browser doesn’t support HTML5
Kwanan nan ne shahararren tauraro a masana’antar Adam A. Zango, ya fito yana bayanin irin matsalolin damuwa da yake fuskanta, lamarin da ya fallasa zahirin irin matsalolin da fitattun mutane a idon duniya ke fuskanta.