Washington, D.C., —
Masu sauraronmu assalamu a laikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shiri na Amsoshin Tambayoyinku:
Yau za a ji takaitacciyar amsar tambayar Malam Sani Mailangelange Yawuri kan shigowar Turawan mulkin mallaka cikin Najeriya, wanda Dakta Babikwai Girei na FCE Yola, Adamawa Najeriya zai bayar; da kuma kashi na farko na amsar tambayar Babangida IBB Giyawa kan tarihin Hausawan Sudan da kuma bambancinsu da Hausawan Najeriya, wanda Malam Ibrahim Musa Audu na FCE Yola din zai bayar.
A sha bayani lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5