AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Tambayoyin Ramadan:- Mene ne Fa’idojin Goman Karshe, Zakat al Fitr, da Azumin Kansa?

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Yayin da yau Asabar ake shiga Goman Karshe na watan Azumin Ramadan, za a ji amsoshin masu saurare da dama kan fa’idojin da ke tattare da wannan lokaci na kwanaki 10 da su ka rage, da daren Lailat al- Kadr, da Zakkat al Fitr da ma azumin kansa.

Idan dinbin masu tambayar da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, ga Shugaban Majalisar Malaman Izala Shiyyar Birnin Tarayyar Najeriya Abuja kuma Wakilin Malaman Bauchi, Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri, da amsoshinku:

A sha bayani lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

03-30-24 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU.mp3