Dalibai Biyu Sun Mutu, Da Dama Sun Jikkata Yayin Karbar Tallafi A Jami'ar Nasarawa

Your browser doesn’t support HTML5

Dalibai biyu ne suka mutu, wassu da dama suka sami raunuka a wani turmutsutsu a jami'ar jahar Nasarawa dake garin Keffi, a gurin neman tallafi.