Yadda Matashi Ya Rungumi Wasan Dambe A Kasar Congo

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Jamhuriyar Congo, wani matashi a unguwar Fond Tie-Tie da ke birnin Ponte Noire, ya rungumi wasar dambe a matsayin babban abin sha’awa. Ya ce babban burinsa shi ne wata rana ya kasance babban zakaran dambe mai wakiltar al’ummarsa.