Karin Bayani Da Shugaban Kungiyar ECOWAS Yayi Game Da Takunkuman Da Aka Dagewa Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

A karshen wani taron gaggawa da kungiyar ta yi a Abuja, shugaban hukumar ta ECOWAS Omar Alieu Touray, ya yi karin bayani a game da takunkuman da aka dagewa Nijar din.