Abin Da Mutane Suka Sani Dangane Da Dakile Nonor 'Ya Mace

Your browser doesn’t support HTML5

Mun nemi jin ta bakin wasu a jihar Kaduna kan wannan ta’adar dakile girman nono ‘ya mace da kuma abin da ya kamata a yi don kawo karshenta. Ga abin da suka sheda mana