YAN KASA DA HUKUMA: Duba Kan Korafi Da Zargin Tauye Hakkin ‘Yan Kasuwar Dabbobi A Jihar Enugu Fabrairu 19, 2024

Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan mako ya leka shiyyar kudu maso gabashin Najeriya game da korafi da zargin tauye hakkin ‘yan kasuwar dabbobi ta Oji River Ugwuaba dake Enugu bayan da jihar Enugun ta rusa kasuwar a makonni da suka gabata.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA: Duba Kan Korafi Da Zargin Tauye Hakkin ‘Yan Kasuwar Dabbobi A Jihar Enugu Fabrairu 19, 2024