Duba Akan Cututtukan Zuciya Da Dakta Amina Jaafar

Your browser doesn’t support HTML5

Dr. Amina Jaafar, babbar jami’a a sashen kula da cututtukan zuciya a cibiyar kula da lafiya ta kasa da ke Abuja a Najeriya, ta yi bayani akan cututtukan zuciya da tasirin su a nahiyar Afirka.