Gamayyar Kungiyoyin Arewa Ta Kira Taron Gaggawa A Abuja Game Da Matsalar Tsaro

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Kwamitin Amintattu na Gamayyar Kungiyoyin Arewa, Alhaji Nastura Ashir Sharrif ne ya bayyana hakan a Wata hira ta musamman da muryar Amurka, a birnin Abuja.