AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Kan Takaitaccen Tarihin Mulkin Mallaka a Afurka - musamman ma Najeriya.

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu assalamu alaikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shiri na AmsoshinTambayoyinku.

Yau za a ji amsoshin tambayoyin masu sauraronmu da dama, ciki da Umar Gashua, da Adamu Danboa, da Sa’idu Mammani Kano, da ke son jin takaitaccen tarihin mulkin mallaka a Afurka - musamman ma Najeriya.

To, idan masu tambayar da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, shahararren masanin tarihin nan na Cibiyar Arewa House da ke Kaduna, Najeriya, Dakta Salisu Bala, ya bayar da amsa.

A sha bayani lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

01-20-24 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU.mp3