Kotu Ta Ba Emefiele Damar Tafiya Cikin Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Mai Shari’a Hamza Mu’azu na babbar kotun birnin tarayyar Najeriya, Abuja ya amince da bukatar tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ta yin balaguro zuwa wajen birnin Abuja