Duba Kan Tasirin Da Kirkirarriyar Basirar AI Za Ta Yi A Fannin Kiwon Lafiya

Your browser doesn’t support HTML5

Shirin Lafiyarmu na wannan makon zai yi hangen nesa ne don duba makomar tsarin kiwon lafiya a nan gaba da kuma tasirin kirkirarriyar basirar AI a fannin kiwon Lafiya.