YANAYI DA MUHALLI: Samar Da Asusun Kudin Biyan Diyya

Aisha Muazu

Shirin na wannan makon ya yi nazari kan batun samar asusun kudin biyan diyya na kan Gaba daga batutuwan da aka yi muhawara a kansu a taron Majalisar Dinkin Duniya kan sauyin yanayi na 2023 wato, COP28.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

YDM EP 193 Batun Samar Da Asusun Kudin Diyya - 01-05-2024.mp3