Majalisar Dokoki Sun Amince Shugaba Tinubu Ya Ciwo Bashin Naira Tiriliyan 7.5

Your browser doesn’t support HTML5

Majalisar Dokokin Najeriya ta sake amince wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ciwo wasu bashi da ya kai Dalar Amurka Biliyan 8.2, kwatankwacin Naira triliyan 7.5 domin lamuni na dogon zango.