BAKI MAI YANKA WUYA: Kashi Na 2 Na Bitar Muhimman Al'amuran Da Muka Kawo Muku A Shirin A Cikin Shekarar Nan Ta 2023 Mai Ban Kwana

Murtala Faruk Sanyinna

Shirin mu na wannan mako, kashi na biyu ne kuma na karshe na bitar muhimman batutuwan da muka kawo muku a cikin shirin na wannan shekara ta 2023 mai ban kwana. A yi saurare lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Kashi Na 2 Na Bitar Muhimman Al'amuran Da Muka Kawo Muku A Shirin A Cikin Shekarar Nan Ta 2023 Mai Ban Kwana.