YANAYI DA MUHALLI: Rahoton Oxfam Game Da Sauyin Yanayi

Aisha Mu'azu

Shirin YANAYI DA MUHALLI ya mai da hankali akan bayanan da rahoton Oxfam ya kunsa game da taron sauyin yanayi na Majalisar Dinkin Duniya da ake gudanarwa a birnin Dubai wato COP28.

A saurari shirin Aisha Mu'azu:

Your browser doesn’t support HTML5

YDM EP 189 Rahoton Oxfam kan Kudin Diyya 12-07-23.mp3