BAKI MAI YANKA WUYA: Zargin Gwamnatin Bola Tinubu Da Yin Karfa-Karfa Kan Shari'un Gwamnoni Da Yunkurin Danne Arewa

Murtala Faruk Sanyinna

A cikin shirin mu na wannan mako, za'a ji zargin da aka yi wa shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu da jam'iyyarsa na yin karfa-karfa kan shari'un gwamnoni tare da manufar mai da kasar kan jam'iyya daya, da kuma kokarin danne Arewa ta haujin nada mukaman gwamnati. A yi saurare lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Zargin Gwamnatin Bola Tinubu Na Yin Karfa-Karfa Kan Shari'un Gwamnoni Da Yunkurin Danne Arewa