Ciki Da Gaskiya: An Zargi Jami’an Tsaro Da Lakadawa Matashi Duka Har Lahira a Bauchi, Kashi Na Biyu, Nuwamba 20, 2023

Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin ya na jihar Bauchi inda ake zargin wani DOP na yan sanda da azabtar da wasu matasa tare da yunkurin tilasta musu amsa laifin da basu aikata ba, daga bisani daya daga cikin matasan ya rigamu gidan gaskiya. Yanzu haka dai rundunar yan sandan Najeriya ta kaddamar da bincike don tabbatar da an hukunta duk wanda ke da hannu a wannan badakala.

Ayi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: An Zargi Jami’an Tsaro Da Lakadawa Matashi Duka Har Lahira a Bauchi - 10'54"