KALLABI: Cin Zarafin Mata, Nuwamba 19, 2023

Alheri Grace Abdu

Wata dabi'ar da ta ke ci kamar wutar daji ita ce matsalar cin zarafin mata, duk da kokarin da ake yi wajen dakile matsalar. Yau shirin zai yi duba akan wannan matsalar. Sannan zai haska fitila akan kallabin mu ta mako. Har illa yau shirin na makon nan, zai kawo muku tattauwa da wata matashiya mai sana'ar kwaliyyar mata.

A saurari shirin Kallabi:

Your browser doesn’t support HTML5

Matsalar Cin Zarafin Mata a Zamantakewar Aure, kallabin makon Simi Simji Goshwe mai Sana'ar Kwalliyar kashi na daya