BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Hukunce-hukuncen Kotuna Da Ke Kawo Tarnaki Ga Aiki, Satumba 25, 2023

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Baki na wannan makon hukumar zaben Najeriya ta bayyana yadda hukunce-hukuncen kotuna ke kawo tarnaki ga ayyukanta. A kasar Ghana kuma, ‘yan jarida ne ke korafin cin zarafi daga ‘yan bangar siyasa.

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Hukunce-hukuncen Kotuna Dake Kawo Tarnaki Ga Aiki, Satumba 25, 2023