ILIMI GARKUWA: Batun Wani Ba'amurke Asalin Najeriya Da Aka Baiwa Kyautar Gwarzon Malamin Shekara a China - Oktoba 9, 2023

Babangida Jibril

Yayin da duniya ke bikin ranar malamai a makon jiya. Shirin na wannan makon yayi magana ne akan wani Ba’amurke Ba’amurke da aka baiwa kyautar gwarzon malamin shekara a kasar China.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAN DANA ADAM