DUNIYAR AMURKA: Takaddama Kan Halin Lafiyar Shugaban 'Yan Republican A Majalisar Dattawan Amurka, Mitch McConnell, Satumba 08, 2023

Mahmud Lalo

Ko a watan Yulin da ya gabata, McConnell ya shiga makamancin wannan yanayi yayin da yake magana da manema labarai a Majalisar Dokoki a Washington, D.C.

Shirin Duniyar Amurka na wannan makon, ya haska fitalarsa ne kan ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan shirun da shugban ‘yan jam’iyyar Republican a Majalisar Dattawan Amurka Mitch McConnell ya yi a karo na biyu yayin da yake magana a wani taron manema labarai a jiharsa ta Kenturkey.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Takaddama Kan Halin Lafiyar Shugaban 'Yan Republican A Majalisar Dattawan Amurka Mitch McConnell - 6'00"