'YAN KASA DA HUKUMA: Batun Korafin Al’umomi A Wasu Garuruwa Da Kauyuka a Masarautar Misau Da Ke Jihar Bauchi - Agusta 15, 2023

Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon ya leka jihar Bauchi a arewa maso gabashin Najeriya inda ya tabo korafin al’umomi a wasu garuruwa da kauyuka na yankin masarautar Misau ta jihar.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA