BAKI MAI YANKA WUYA: Makwanni biyu da sojoji suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar; Al'amura da dama sun faru. Agusta 9, 2023

  • Murtala Sanyinna

Murtala Sanyinna

A cikin shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan makon, za ku ji abubuwan da suka wakana makwanni biyu da sojoji suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar. 9 ga Agusta 2023.

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Makwanni biyu da sojoji suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar; Al'amura da dama sun faru