Ciki Da Gaskiya: Rikicin Neman Iyayen Wani Yaro Na Gaskiya Da Aka Sace Tun 2019, Juli 03, 2023

Sarfilu Hashim Gumel

Shirin ya duba korafin wata uwa a Abuja mai suna Esther Tanko, da ke zaune a yankin Ushafa a birnin taraiya Abuja, wacce ta ba da labarin yadda wasu miyagun iri da kan sace yara su ka shammace ta ta hanyar daukar ta a motar su, inda su ka dauke dan ta mai suna Elijah ita kuma su ka bar ta cikin dimuwa a gefen titi.

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Rikicin Neman Iyayen Wani Yaro Da Aka Sace Tun 2019 - 9'45"